Sadiya Haruna da Murja sunyi rawar badala a wakar Chass ta Ado Gwanja wadda ake rawar asosa

Sadiya Haruna da Murja sunyi rawar badala a wakar Chass ta Ado Gwanja wadda ake rawar asosa

 

 

Fitattun masu amfani da kafar sadarwar nan ta TikTok Sadiya Haruna da kuma Murja Ibrahim sunyi rawar iskanci a wakar Chass ta Ado Gwanja.

 

Mutanen biyu da aka ambata a sama daman sunyi shura matuka wajen jawo kace nace sosai a dandalin na TikTok dama wajen shi irin su Facebook da kuma Instagram.

 

 

 

A karkashin bidiyon nasu wasu na ganin hakan ai ba wani abu sukayi na azo a gani ba Kuma wayewa ce yayin da wasu suke ganin hakan zai bata tarbiya musamman ma ga kananan yara.

 

Lallai wanna waka ta jarumi Ado Gwanja ta fara yaɗuwa lallai kuma tana haukata yan mata domin a wajen rawar suna yin abin da bai dace ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button