Babbar magana Yan sanda na daf da cafke safarau da Mr 442 a jihar lagos

 • Babbar magana : Yan sanda na daf da kama fitacciyar jaruma Kuma mawakiya safarau da Mr 442 kan zargin su da Bata tarbiyya a cikin Wakokin su

   

   

  Hakan tafiyo ne a wani tattaunawa da akayi da shugaban tace fina finai Afakallah Ahmad Muhammad, dayake zanta wa da Yan jarida bayan fitowar sa daga kotu inda aka gurfanar da fitaccen mawakin arewacin Nigeria Ado Isa Gwanja

   

   

  Idan baku manta ba an dai gurfanar da Ado Gwanja ne a gaban kuliya bisa zargin sa da Bata tarbiyya Yaya mata a cikin sabuwar wakar Mai suna chass

   

   

   

   

  Afakallah ya Kara da cewa basu zuba ido suna ganin wasu mutane na kokarin bata musu tarbiyya Yaya ba inda Sha Alwashin gurfanar da duk Wanda suka kama da irin wannan taasa yayin wakar sa

   

   

  Bayan kammala bayanan sa ne dai akayi was shugaban tambayar kan yadda tsohuwar jaruma safiyya Yusuf wato safarau kwana casain ke sheke ayar inda ya amsa dacewa suna daf da kama su Kuma su gurfanar dasu a gaban kuliya manta sabo

   

   

  Safarau da Mr 442 dai na daya daga cikin wayan da Ake ganin sun bada gudunmawa gurin Kara Bata tarbiyya musamman ya’yan hausawa a kafafen sada zumunta Wanda dayawan mutane nason ganin an kama mu

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button