An kama masu turo hotunan tsaraici matsayin fati shuuma

An kama wata wadda Ake zargi da turo hotunan batsa inda take Hawa sunan fitacciyar jaruma kannywood fati shu uma

 

 

Dubun ta dai ya cika ne a jiya bayan da aka gano ta tana turo hotunan jaruma fati shu uma Wanda ta hada shi , hotan dai ya nuna fati shu uma batare da kayak ba

 

 

Mata wadda haryan zu ba bayyana sunan ta ba tashiga hannun Yan sanda ne bayan da ta turo wasu hotunan batsa a kafar Facebook

 

 

 

 

Turo hotunan batsa Mai dauke da fuskar wani ko wata fitaccen jarumi ko jarumar kannywood ya Dade yana damun jaruman kannywood din inda suke matukar nuna rashin Jin dadin su jame da wannan Abu

 

 

Wannan dai bashi e karon farko da wani ko wata ke Bude wata kafar sada zuminta da sunan jarumi ko jaruma ta kannywood ba Kuma aringa aikata ba dai da shafin a matsayin jarumin ko jarumar ne keyi

 

 

Ko a baya bayan Nan ankama wani matashi da ya Bude shafin sada zumunta da sunan wata mace inda yake bukatar da a turo masa katin waya don ayi lalata dashi , dubun sa ta cika a kwanakin baya , bayan da Yan sanda sukayi ram dashi

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button