Ado Gwanja na daf da barin kasar Nan zuwa Ghana akan sakin wakar sa chass

Tun bayan makashi a gaban kuliya manta sabon da wani lauya yayi jarumi Ado Gwanja na daf da barin kasar Nigeria zuwa Ghana don sakin sabuwar wakar sai suna chass

 

 

Wannan dai ya biyo bayan karar mawakin da aka Kai gaban gomnan jihar Kano kan Hana Gwanja sakin sabuwar wakar inda tuni aka gurfanar da mawakin a gaban kuliya

 

 

An dai zargi Gwanja da Bata tarbiyya a cikin Wakokin sa inda mawakin ya bayyana karar a matsayin abunda Bai dace ba tundra dai bashi yace matan su kalla ba

 

 

 

 

 

A nasa bangaren lauyan Mai Kara ya dai ya roki kotu a yau da ta Hana mawakin sakin video wakar ganin yadda Ake badala acikin bidiyon waka

 

 

Jim kadan bayan fitowar su daga gaban kotu Ado Gwanja ya nuna shaawar sa ta barin kasar inda zai yanuna cewa yana daf da barin kasar Nigeria zuwa Ghana don sakin sabuwar wakar tasa

 

 

Wannan yasa wasu daga cikin masoya mawakin suka fara tofah albarkacin bakin su inda suka bayyana rashin Jin dadin su kan wannan Kara da aka shigar da fitaccen mawakin

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button