Yanzu yanzu , Ana Neman safarau da Mr 442 ruwa a jallu ” Afakallah”

Shugaban tace fina finai afakallah Ahmad Muhammad ya Bada sanar da Neman fitacciyar jaruma safiyya Yusuf wadda akafi sani da safarau kwana casain da Kuma Mai gidan ta na harkar waka Mr 442

 

 

Shugaban tace fina finai dai ya Bada sanar da Neman sune bayan ganin yadda mawakan ke sheke ayar su babu kakkautawa a sociel media dama bidiyon su na waka

 

 

Safarau da Mr 442 dai sun hade tare ne dai tun bayan korar jarumar daga daga harkar fina finai a kannywood bayan fitar wani fefan bidiyon badalar jarumar

 

 

Hakan yasa aka Kori jarumar daga harkar fina finai Hakan yasa komawa harkar waka tare da hausa hip hop artist Mr 442 ,Wanda Hakan yasa su ringa yin bidiyon waka cike da badalar

 

 

Yanzu haka dai Neman mawakan yayi Nisa inda akayi alkawarin bawa duk Wanda ya Bada masani kan mawakan biyu

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button