Tirkashi: kawu dan sarki ya tafka abun kunya , tabdijam Kalli abunda yayi

Wani fefan bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta yanuna cewa fitaccen matashin mawakin kawu dan sarki na cigaba da sheke ayar sa da Yan mata

 

 

Wannan bidiyo dai ya fitoh ne a yammacin jiya Wanda ya girgiza ilahirin masu bibiyar fitaccen mawakin a shafukan sada zuminta inda tuni aka fara yin sharyi kan bidiyon

 

 

Bidiyon dai ya nuna mawaki tare da wata mata inda suke sheke ayar su acikin wani katafaren gida da baa bayyana ko nawaye ba

 

 

 

 

Sai dai Jin kadan bayan bayyanar bidiyon matashin mawakin ya fitoh ya bayyana cewa wannan bidiyo fah bashi bane sharri Ake Yi masa inda ya Kara da cewa lallai mutane su gane bashi bane hadawa akayi

 

 

Awani bincike da mukayi mun gano cewa wannan bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta musamman you tube hadashi akayi bisa wasu dallilaii da dama

 

 

Wannan dai ba shine Karan farko da akayiwa wani fitaccen jarumi ko mawakin kannywood sharri ba inda ko a baya anyiwa jarumi Ali nuhu inda daga bisani aka gano karya akeyi masa

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button