Rikici kaca kaca da murja Yar TikTok a farm center kan sabuwar waya

Toh fah wata sabuwa ta barke tsakanin shahararriyar Yar TikTok dinnan murja Ibrahim A kasuwar siyarda wayoyi ta farm center Dake jihar Kano

 

 

Rikicin ya barke da fitacciyar Yar TikTok din ne bayan data suyi waya a kasuwar inda yaki baya chanjin ta Hakan yasa ta rigima tsakanin su da Mai siyar da waya

 

 

Murja dai tayi shuhurah wanjen rigima musamman a kafar TikTok inda ta zama lamba ta daya afajen Jan magana a arewacin Nigeria

 

 

 

 

Wannan ba shi e karon farko da fitacciyar Yar TikTok din ke rigima ba Kuma ta wallafa a shafinta na TikTok inda take bukatar mutane su Fadi albarkacin bakin su

 

 

Jim kadan bayan wallafa wannan rikici da tayi a farm center ne mutane sama da dubu biyu suka tofah albarkacin bakin inda mafiyawa wayan da suka magantu na goyan bayan murja

 

 

Daga bisani dai murja ta bukaci masoyan ta dasu Yi hakuri don tuni tayi maganin Mai siyar da wayar ,.. Muna matukar godiya ga masu bibiyar mu Muna godiya matuka

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button