Jarumi Aminu Shariff momo yasha ihu bayan da wasu fusatattun matasa suka fasa masa mota a wata kasuwa

Jarumi Aminu Shariff momo yasha da kafarsa bayan da wasu fusatattun matasa suka samasa ihu a kasuwa daga bisani suka faza masa motar sa

 

 

A wani bidiyo da fitah a kwanan ya nuna yadda matasa suka ringa jifan jarumin kannywood Aminu Shariff momo harma suka fara masa mota yayin da yake kasuwa domin yin siyayya

 

 

Wannan bidiyo dai ahalin yanzu ya karade shafukan sada zumunta musamman YouTube inda Al umma da dama keta today albarkacin bakin Hadi da martani ga matasa cikin bidiyon

 

 

 

 

Wannan bidiyo dai ya matukar tinzirah masoya jarumin inda suke ta kunkuni a social media kan jarumin ya fitoh ya gaya musu kasuwar da akayi masa wannan mummunan Abu

 

 

Aminu Shariff momo dai yayi shuhurah wajen fadin gaskiya musamman a cikin Shirin sa na sharhin fina fina Wanda yake gabatar wa atashar arewa 24

 

 

Toh sai dai Kuma jarumin ya yau ya fitoh ya karyata wannan labari inda ya ayyana labarin a matsayin kanzan kureze inda ya bukaci masoyan sa dasuyi watsida labari

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button