Tirkashi: an kama wani Alhaji yana lalata da Yar aikin gidan sa

Tirkashi wata sabuwa , wani Alhaji ya dirkawa Yar aikin gidan sa ciki bayan da matar sa tayi tafiya kasar waje don shakatawa a arewacin Nigeria

 

 

Alhajin Wanda ba a bayyana sunan sa ba ya yiwa Yar aikin gidan sa
ciki ne bayan matarsa tashafe sama da watannin uku a kasar Dubai don shakatawa

 

 

Wannan labari dai ya matukar taba zukatan Al umma inda tuni dai labarin ke ta samun basu tofah albarkacin bakin su kan wannan ayka ayka da wannan Alhaji yayi a kan Yar aikin gidan sa

 

 

 

 

Wannan dai ba shine Karan farko ba da wani Mai kudi yake aikata wannan mummunan aiki Kuma a kyaleshi ba ganin cewa yana da kudin dazai iya siyan duk Wanda zai kawo masa matsala a cikin rayuwar sa

 

 

Sai dai Kuma daga bangare iyayen Yar aikin Suma sun nuna matukar rashin Jin dadin su game da wannan Abu da alhajin yayi inda mahaifin Yar aikin ya ce duk da rashin karfi da suke dashi bazasu bar wannan Abu yatafi a banza ba zasu Mika korafi su ga hukuma

 

 

Wannan matsala ta yiwa Yan aiki yawa nata Kara yawa duba da yadda Ake ta samun wannan makamancin labari a gurare da dama a Nigeria inda masana suke Dora laifin ga iyaye don kuwa sune suke Aiko ya’yan su aikatau inda daga bisani Kuma Ake amfani da Yara. Wajen yin lalata

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button