Niger zata fara siyarwa da Nigeria taceccen man fetur ,

Sabon labari da ke fitoh wa da dumi dumin sa ya bayyana cewa makobciyar kasar Nigeria watoh niger ta kusa fara siyar wa da Nigeria man petur Wanda ta tace shi a kasar ta niger

 

 

Wannan labari dai mintuna kadan da fitowar sa Amma ya girgiza ilahirin Yan Nigeria ganin cewa sungi kasar ta niger girma a nahiya Africa

 

.
Wannan Batu dai ya rikita Yan Nigeria musamman a kafafen sada zumunta irin su TikTok, Facebook, harma da sauransu inda suke ta bayyana raayinsu kan wannan labari

 

 

 

 

Nigeria dai itace uwa a nahiyar Africa Kuma tana da albarkatun kasa da suka Hadar da abubuwa da dama , Nigeria dai itace kasa ta biyu a Africa mafi yawan Samar da crude oil watoh jagwalon da Ake fitar da man petur daga cikin sa bayan kasar masar

 

 

Duk da Hakan Amma kasar ta Nigeria batada matatar man a kasar ta sai ta kaishi kasar amurka don tache man sannan Kuma a kawo shi Nigeria Wanda Hakan yasa Mai a Nigeria ke cigaba da yin tsada matukar duk da irin alkawarin da gomnati Mai ci dayi na rage farashin man petur din Amma Hakan yaci tura

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button