Iskancin safarau yadauki sabon salon Wanda yasa ta Shan zagi da tsinuwa

Iskancin tsohuwar jaruma safiyya Yusuf wadda akafi Sani da safarau kwana casain watoh safaa na cigaba da daukar sabon salon inda a yau ma takara wani shedancin Kuma tasaka ashafinta na shada zumunta na Instagram

 

 

Tsohuwar jaruma dai tabar kannywood ne sakamakon wani fefan bidiyo daya karade shafukan sada zumunta Wanda ke nunai da cewa jarumar na iSkanci da wani a cikin bidiyon Wanda Hakan yasa aka koreta daga harkar fina finai a kannywood

 

 

Sai dai Kuma duk da korar da akayiwa jarumar Hakan bai hanata yin wannan iskanci ba illah madai Karawa da tayi inda ta hade da fitaccen mawaki hip-hop watoh Mr 442

 

 

 

 

Wannan hadewa da safaa tayi da mawaki 442 ta Kara tayar da hazo matukar inda suke sheke ayar su babu Mai uimusu magana

 

 

Wani sabon salon iskanci yanzu da safaa keyi shine daukar hotan su da mawaki 442 adaidai lokacin da suke Kean e a kan gado , wannan ya matukar girgiza mutane

 

 

Duk da martani da Ake tayiwa tsohuwar jarumar Hakan Bai hanata abubuwan da take Yi ba illah ma Kara tinzirata inda tace zata Kara sakin wani sabon bidiyon ta da Mr 442 Wanda sai ya girgiza kannywood Baki dayan ta,. Toh Muna jirah Kuma da zarar ta saki wani sabon bidiyon baza muyinkasa a gwiwa ba wajen fada muku masu bibiyar mu, mu matukar godiya

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button