Auren jaruma ( hadiza gobon ) ya girgiza kannywood Baki dayan ta / gaskiyar batu

Wani rahotoh da muke samu da dumi dumin sa ya nuna cewa fitacciyar jaruma a masana antar kannywood hadiza Aliyu Gavin tayi auren sirri Wanda ya girgiza kannywood Baki dayan ta

 

 

A wani bidiyo da ya karade shafukan sada zuminta ya nuna yadda jarumar ta angonci ita da mijinta inda har aka daukesu bidiyo Kuma aka dorashi a shafukan sada zumunta

 

 

Hadiza gobon dai jaruma ce Mai shekaru ashirin da takwas awata ruwayar ma ance jarumar takai shekara talatin Amma batare saying aure ba

 

 

 

 

Idan ba ku manta ba mun taba kawo muku labarina cewa jaruma hadiza gobon ta cinyewa wani bawan Allah kudi har sama da maira dubu Dari uku da zimmar zata aure shi sai dai Kuma daga baya jarumar tace ita Sam Bata San da wannan magana ba

 

 

Wannan ya bawan Allah Mai suna Sulaiman ya doka jarumar a GABA kotu Wanda haryanxu ana ta sharia kan wannan lamari sai Kuma ga wannan labari na auren jarumar ya karade shafukan sada zumunta

 

 

Ko bayan tambayar jarumar shin wannan aure da gaske ne ta Bude Baki ta karyata wannan bidiyon Dake ta yawo ashafukan sada zumunta Wanda takira ta shaci fadine ita Bata Yi aure ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button