Aisha najamu tayi wani korafi kan wakar Ado Gwanja wato chass

Tun bayan saki sabuwar wakar sa Ado Gwanja na cigaba da karbar martani daga bangare da dama inda suke tofah albarkacin bakin su

 

 

Inda Baku manta ba mun kawo muku fefan bidiyon sabuwar wakar Ado Gwanja da yadda wakar ke rikita matan musamman a arewacin Nigeria

 

 

Wakar Mai suna chass ta biyo bayan wakar sa warrr wadda ya saki a watannin baya inda itama ta rika rikita mata harma dayin sadadiyyar rabiwar aure

 

 

 

 

Daga cin Wanda sukayi martani sun Hadar da fitacciyar jaruma wato Aisha najamu inda ta bayyana cewa ya kamata mawakin ya kwale mata su huta

 

 

Ta Kara da cewa Bai Dade da sakin wakar sa Mai suna warrr ba Wanda ta rika wahalar dasu mata gashi Kuma ya Kara sakin wata sabuwar ita Kuma chass

 

 

Sai dai Kuma duk da irin wannan martani da jarumar tayi Hakan Bai hanata chashewa da wakar ba inda ta kunna wakar ta fara rawa a cikin motat ta Wanda mutane ke ganin wannan shawarar data bawa jarumin kawaii ta fada ne don jindadin bakin ta

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button