Rikicin Yan niger da Nigeria yazo karshe ga babban dalilin

 1. A Yan kwanakin Nan rikici yana yawan barkewa tsakanin mutane niger da Nigeria a safukan sada zumunta musamman TikTok

   

   

  Rikicin dai na kashashe biyu na African niger da Nigeria shine dai abun da yafi daukar hankalin Al umma ashafukan sada zumunta ganin cewa yafi kowai samun comment a Yan kwanakin Nan

   

   

  Tun da farko dai an fara rikicin ne kan yadda kasar niger ta fara yiwa Nigeria fintin kaw a fagen cigaban kasa Wanda tun daga Nan ne rikici ya cigaba da barkewa tsakanin Yan kashashe biyu

   

   

   

   

  Niger da Nigeria dai sun kasance Yan uwar matukar don tun a shekarar 1987 Nigeria na yawan taimakawa niger din da abubuwa more rayuwa da dama Wanda Hakan yasa niger din duke kallon Nigeria a matsayin yayar ta

   

   

  Ko a baya bayan Nan Nigeria ta taimakawa kasar niger da motorci na alfarma ba tsaro , Nigeria dai ta bawa niger motorci dubu Dari don su inganta tsaron kasar tasu saboda yawan ta addanci da Ake Yi a kasar ta niger

   

   

  TikTok dai shine kada daya tilo wadda tayi shuhurah wanjen fadin albarkacin bakin mutane Wanda rikicin yasamo asaline daga kafar ta TikTok sai dai Kuma ansami wani babba a kafar ya raba wannan rikici da ya bullo Kai a kafar ta TikTok

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button