Kisan sheike goni Aisami baza mu yarda ba malamin sun fara martani kan kisan goni Aisami

 • Malamai a Nigeria sun fara martani kan kisan da akayiwa wani shehin malamai watoh sheike goni Aisami Wanda ya jawo cecekuce Mai zagi a shafukan sada zumunta

   

   

  An dai kashe sheike goni Aisami ne a hanyar sa ta zuwa Kano daga kaduna inda akayiwa malamin kisan gilla Wanda ya matukar tinzirah Al majiran malamin harma da musulmai

   

   

  Sheike goni Aisami ya kasance babban malamin a jihar Kano Wanda Ake ji dasu matukar a fagen Bada fatawa da Kuma yiwa addinin musulunci Hidima

   

   

   

   

  Malamai dai da dama sun fara tofah Al barkacin bakin su kan wannan kisan gilla da akayiwa babban malamin inda malamai suke fadin bazasu yarda ba wallahi

   

   

  Kungiuar malamn dai sun bayyana rashin Jin dadin su game da wannan kisan inda suka bayyana rashin yardar su game da kisan gillar da akayi was babban malamin

   

   

  Suka Kara da cewa lokac da aka kashe Deborah critians da dama sun nuna rashin yardar su wanda Hakan yasa gomnati ta biya iyayen Deborah diyyar ran nata duk da cewa batanci tayi ga shugaban halitta

   

   

  Suma bazasu yarda da wannan ba kisan da akayiwa malamin ba inda suke duba yuyuwar yin zanga zanga kan wannan lamari

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button