Kalli yadda ya’yan hausawa suke cashewa harda iskanci kala kala

Wata sabuwar ta ‘asa da ya’yan malam bahaushe suka shigo da ita batawuce yadda matan hausawa suke rawa ta iskanci a gidan gala ba

 

 

Wani bidiyo da ya karade shafukan sada zuminta ya nuna yadda wata matashiyar budurwa ke cashewa Hadi da tikar rawa tare da wani matashi inda suke rawar iskanci a gaban dumbin masu kallo a gidan gala

 

 

Wannan bidiyo dai ya matukar tayarwa da wasu daga cikin iyaye Wanda suka Yi arangama da bidiyo ganin yadda matashiyar budurwa ke cashewa ba tare da Jin kunya ba a gaban mutane masu yawa

 

 

 

Wasu rahotanni sun nuna cewa wannan bidiyo dai ya fitoh ne daga arewacin Nigeria wato adaga cikin garuruwan da suka Hadar da Kano , kaduna , Katsina da ma sauran su

 

 

Bidiyo dai ya tayar da tarzoma a dandalin YouTube harma da TikTok inda mutane sama da dubu biyu suka tofah albarkacin bakin suke , mafi yawa daga cikin Wanda suka magantu sunyi Allah wadai da irin wannan taasa ta wannan budurwa da matashin suke Yi a cikin bidiyon

 

  1. W

    annan dai ba Karan farko bane da bidiyo yake karede shafukan sada zuminta Wanda yake dauke da rashin tarbiyya da ya’yan malam bahaushe ke Yi a shafukan Wanda ko a baya mun kawo muku yadda wata matar sure take nata iskanci daga gidan ta na aure,

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button