Fatima Ali nuhu ta shiga wani Hali tun lokacin dataji an Saka ranar auren Hamisu breaker

Fatima Ali nuhu ta shiga cikin wani Hali tun baya lokacin da taji ansaka ranar auren Hamisu breaker Dorayi Wanda a baya yake a matsayin saurayin ta

 

 

A baya dai rahotanni sun nuna cewa diyar fitaccen jarumin kannywood Ali nuhu na daf da bawa Hamisu breaker Yar sa watoh Fatima Wanda Hakan ya matukar girgiza Al umma

 

 

Sai dai Kuma tun lokacin babu wani labari da yaka fitowah kan soyayyar tasu Wanda hakan yasa wasu ke zargin cewa soyayyar Bata gaskiya bace

 

 

 

 

Hamisu breaker dai ya sanar dacewa an Kai kudin auren sa gidan wacce zai aura sai dai Kuma Bai bayyana wacce zai aura ba Wanda Hakan yasa wasu ke ganin kamar gidan Ali nuhu aka Kai kudin

 

 

Sai dai Kuma mawakin breaker ya fitoh ya karyata wannan labari Wanda ke cewa ya Kai kudin auren gidan Ali nuhu inda ya ce ankai Amma ba sai ya bayyana wacce aka kaiwa ba

 

 

Muna adduar Allah ya tabbatar da alkairi Kuma yasa ayi a saa , Muna godiya matuka da gaske bisa bibiyar mu da kukeyi a Koda yaushe , ku cigaba da bibiyar mu don samun sabbin labarai da dumi dumin su

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button