Chass sabuwar wakar Ado Gwanja zata haukata mata WARR ta raba aure jarum..

Sabuwar wakar fitaccen mawaki arewacin nigeria na cigaba da daukar hazo a duniyar mawaka dama sociel media Baki daya , mawaki Kuma jarumi Ado Gwanja dai ya saki sabuwar wakar tasa Mai suna warrr a kwanakin da suka gabata

 

 

Sabuwar wakar tasa dai na cigaba da girzira Hadi da riki Yan matan harma da matan aure a rewacin Nigeria inda wakar tayi fintinkau a fagen wakoki hausa a wannan shekarar da muke ciki

 

 

Ado Gwanja dai yayi shuhura matukar a fagen waka a arewacin Nigeria inda ya kasance daya daga cikin manyan mawaka da Ake ji dasu a fadin kannywood

 

 

 

 

Wakar dai a jiya tayi sanadiyya rabiwar wani aure a jihar kaduna inda mijin ce shifa ya gaji da wannan Hali da matar tasa take Yi wannan Hali shine yawan Jin wannan waka ta Gwanja

 

 

Wannan dai ya farune a jihar kaduna Kuma tuni dai mijin ya saki matar tasa kan yawan Jin wannan waka ta Gwanja, ba ga mijinta ba kawaii magidan ta da dama sun nuna rashin Jin dadin su ga me da wannan waka da mawakin yayi

 

 

Gwanja dai yayi kaurin suna indai fagen yin wakar rashin tarbiyya ne Wanda wasu magidan ta kan Saka sharadi ga iyalansu kan cewa bayasan kallo wakar mawakin Nan Amma Hakan bazai Hana matan Jin wakar mawakin ba saboda tsanannin son mawakin da matan suke

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button