Ado Gwanja ya saki sabuwar waka wadda ta fara rikita mata / sarkin waka yayi martani

Tun bayan saki wata sabuwar wakar Ado Gwanja na Shan caccaka Hadi da tsinuwa kan wakar da yasaki Mai suna chass

 

 

Mawakin dai ya saki sabuwar wakar sa Mai suna chass ne a shafinsa na sada zuminta na YouTube inda ya saki video wakar tasa Wanda yayi

 

 

Wakar tasa Mai suna chass ta matukar daukar hankalin makalla inda sama da mutane dubu Dari je suka kalli video wakar tawo iyanzu

 

 

 

 

Al umma da dama na cigaba da yiwa fitaccen mawakin martani Hadi da raddi kan wannan wakar tasa Wanda daga fitowar ta har ta fara tayar da hazo a sociel media

 

 

Wannan wakar tasa ta biyo bayan wakar sa Mai suna warrr wadda ta fitoh a shekarar inda WARR din ta zama abun Batu harda malami ganin yadda wakar ta zauna a baking mutane kamar karatu kuke Yi

 

 

Gwanja dai ana masa lakabi da limamin mata Wanda Hakan ke dada Kara masa kwarin gwiwa kan cigaba da wake matan da sabbin kalmomi masu firgitasu

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button