” Hanta jini ” sabuwar wakar hausa, original video 2022

Wakar tasa Mai suna hanta da jini ta kasance waka ta soyayya inda mawakin yayi kokari matuka wajen ganin ya burger masu saurarun sa Hadi da masoyan sa

 

 

Wakar dai an bugatane tun a shekarar data gabata daga bayane dai mawakin yayi shawarar yiwa wakar video inda ya dauki video wakar a wannan shekara ta 2022

 

 

 

  1. Jaruman cikin video wakar sunyi matukar kokari wajen ganin sun bada abun da Ake bukata matuka inda sukai ta rawa babu kama kafar yaro don ganin sun bawa maso kallo nishadi

 

 

 

 

Director wakar dai ya Sha yabo matuka kan wannan video wakar tasu inda wakar ayanzu ta shiga cikin jerin manyan Wakokin wannan shekara inda ta zama ta biyar a jerin da aka fitar a Yan kwanakin baya

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button