Ana Neman Ayi Murdiya Akan Shari’ar Fateema Da Aka Yankewa Kafa

Wannan Shine Wanda ya buge Fatima da Mota har yayi sanadiyar cire mata kafa mu samu labarin kamar akwai wani rashin gaskiya da ake so ayi game da case din

 

 

Yaron dan gidan masu kudi ne sosai kuma nasan kunsan dokar Najeriya tafi aiki akan ‘yayan talakawa wanna yasa ake kira ga mahukunta dasu dubi Allah suyi abun da ya kamata

 

 

A halin yanzu haka anbada belin sa batare da iznin iyayan Fatima ba wanna kuma ba daidai bane a dokan ce ya kamata a bawa iyayen yarinya dama na a sake shi ko aka sin haka

 

 

 

 

Kuma an sami masaniyar cewa wanna rayon ba dan makaranta bane amma ya shigo da mota yana wauta da ita wanna abu baiyi dadi ba ganin yadda yanzu Fatima ta koma me kafa daya bisa gangancin wanna matashin

 

 

Lallai muna bukatar a hukunta wanna matashi ita kuma Fatima a biya ta diyyar kafar ta domin wanna ba tsautsayi bane ganganci ne muna fatan gwamnati zata kar ɓawa Fatima hakkin ta

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button