Sabon Video Safara’u A Dakin Hotel Tare da Gardawa

Naso ace rayuwar safara’u kwana chasa’in ba haka take ba domin wanna ba rayuwa bace me kyau muna baki shawara da ki dena abin da kike yi ki koma kamar kowacce mace inji wani saurayi

 

 

Zata gyaru kamar yadda take da, duk da dai Allah shine mai shiryawa a duk lokacin da yaga dama domin shariya a hannun sa take ba hannun kowa ba, Amma tabbas safaa Safara’u alamu na nuni da tayi nisa cikin kururuwar shai’dan domin yadda ta dauki rayuwa tayi nisan da bata jin kira.

 

 

 

 

Safaa Safara’u har kullum ina mai baki shawara idan har rubutu na yaje gareki, ya kamata kisan cewa abinda kike ba dai dai bane kuma ya kamata ki yiwa kanki karatun ta nutsu ganin yadda kika mike kafa kike ta abinda kikaga dama, baki tunanin mutuwa ko kusa dake.

 

 

Da dama yanzu a Najeriya dama duniya kin zama abin kwatance, sannan mafi yawan kwatance anayi dake ne a shaida marar kyau domin yadda kika abinda kikaga dama baki tunanin yadda al’umma ke ta aibataki wanda hakan ba abin so bane,
Lokaci yana kure miki ya kamata ki tuna ga Allah tun kafin lokaci yayi miki gardama karshe ma ki tadda lokacin da zaki kasance mai na dama.

 

 

Daga karshe ina mai miki addu’ar Allah ya baki ikon gyarawa, Allah ya ƙara shiryar damu baki daya, ya ɗora mu kan hanya ta dai dai

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button