Rahama sadau ta tura yan daba gidan sadiq Sani sadiq

Rahama sadau ta tura yan daba gidan sadiq Sani sadiq

Jarumar kannywood wato rahama sadau ta turawa sadiq Sani Sadik yan daba har gida saboda wasu dalilai wanda har yanzu babu wanda yasan wanne dalilai ne yar Yanzu da labarin yake yawo babu wani wanda zai iya tabbatar da wannan gaskiyar abun nan

Zuwa yanzu labarin dai ya bazu ko ina a kafafen sadarwa na zamani wanda ake ganin kowacce jarida ta buga wannan labarin na cewa sadau ta turawa sadiq sani Sadik yan daba

Wasu kuma na ganin cewa anya kuwa wannan labarin zai zama gaskiya saboda idan aka duba yadda jarumar take da jarumar haka bazata ta kasancewa ba domin sun kasance abokanai

Ana dai jira aji ta bakin jaruman susu biyu ta yadda za’aji gaskiyar al’amarin yin maganarsu itace hanya sahiyiya wajen tabbatar da gaskiyar labari

Anyi kira ga mutane su ringa kasancewa masu natsuwa wajen nemo gaskiyar abu kafin su baza a gari musamman kafafen sadarwa wanda sune babbar hanya da Mutane kejin gaskiyar labarai

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button