Maganar Ummi Rahab Ce Tajawa Madagwal Dukan Tsiya

Batun ummi rahab ne yasa Madagwal Yasha Duka Reshe Ya Juye Da Mujiya Madagwal Yasha Duka Awajen DSS Akan Rigimar Ummi Rahab da Adam a Zango

 

 

Ali artwork a shafinsa na Facebook da instagram wata budaddiyar wasika ga shugaban hukumar ‘yan sanda masu farin kaya wato Dss, kuma ya bayyana bidiyon yadda sukayi masa duka.

 

 

Kamar yadda wasikar ta bayyana yadda Ali Artwork yayi bidiyon wayar da kai akan ta’addanci wanda hakan yasa wasu suke bibiyar rayuwarsa da ta dan uwansa.

 

 

 

 

An bayyana yadda dan uwan Alin yake rai a hannun Allah, kuma ko da Ali ya kai wa jami’an korafi tun ranar 9 ga watan Yunin 2022, ba a dauki mataki ba ya ci gaba da zuwa yana neman daukinsu.

 

 

Yau da ya koma wurinsu ne su ka zane shi tare da azabtar da shi ta hanyar sanya shi ya kalli rana. Da wannan dalilin ne ake neman daukin shugaban hukumar, Alhaji Magaji Yusuf Bichi, da ya taimaka ya yi adalci a lamarin.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button