Ali Nuhu Yayi Allah Ya isa ga Wanda Yayi Masa Sharri Cewa Yayiwa Mawaki Abubakar Sani Butulc

Ali Nuhu Yayi Allah Ya isa ga Wanda Yayi Masa Sharri Cewa Yayiwa Mawaki Abubakar Sani Butulci wanna abu bai ma Ali Nuhu dadi ba

 

Fitaccen jarumi a Masana’antar Kannywood Ali Nuhu yayi Allah ya isa ga wadan da suke cewa yayiwa mawaki Abubakar sani butulci kuma ya manta dashi duk da cewa ya bada gudumuwa ta musamman a kampanin sa.

 

 

Fitaccen jarumi, Darakta, Sannan kuma wanda akema lakabi da Sarkin Kannywood Watau Ali nuhu ya fito yayi martani ga masu fadin cewa wai yayiwa Mawaki Abubakar sani butulci.

 

 

 

 

Wata faifan vedio ce wacce taketa yawo a kafar sada zumunta na TikTok inda wani matashi yake bayyana cewa gaskiya ali nuhu baiwa mawaki Abubakar sani adalci ba,

 

 

kasancewar mawakin ya bada gudumuwa ba kadan ba a kampanin jarumi ali nuhu tun kafin yanxu ta hanyar yi masa wakokin bila adadin amma a karshe ya koma baya da komai kuma ali nuhun yana gani.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button