Lilin Bana (SO ❣️)Latest Hausa song Music2022

Mawaki Lilin baba Acikin Sabuwar wakar sa mai suna “”SO ❣️”” wacce tafito a kwanan nan kuma mutanen ke kaunar ta duba sa duk wakar da akace so acikin ta za kuga mutane na matukar kaunar ta balle ma ace wannan mawakin ne yayita

Domin yadda ya kware a wakar soyayya ta zamani wajen sakin kalaman da zasu sa masoya acikin farin ciki

Wakar Nan dai a duk wakokin lilin baba babu waka kamarta balle ma acikin wannan shekarar wasu ma naganin kamar za’a dade ba ayi waka me dadin taba

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button