Lilin Baba “”Yarinya “” Latest Hausa Song music Video 2022

Sabuwar wakar Lilin Baba ta cikin wannan shekarar mai suna (Yarinya) 2022 wacce ya sake ta kuma ta fito da farin jini a wajen mutane da kuma yan matan kannywood musamman ga mata masu Tiktok duk dai wakar tayi matukar dadi

Lilin Baba duk kusan wakokin sa inda bidiyo yana kashe kudi sosai inda akayi itfaki na cewa babu wani wanda ya kaishi kashe kudi ayi bidiyo mai tsada

Wannan wakar gaduk wanda ya saurara zasan mawakin ba karamin kai bane

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button