Lilin Baba ( RABIN RAINA) official New Hausa song Video 2022

Mawakin kannywood Lilin Baba Ya kara sakin Sabuwar waka mai suna “” Rabin Raina”” acikin wannan shekarar da muke ciki tun daga farko zuwa yanzu a duk wata mawakin yakan saki sabuwar waka haka wannan watan ma ya kara sakin wannan sabuwar wakar kuma harta samu shiga a wajen mutane

Sannan kuma wannan wakar hatta waƙoƙin su hamisu breaker tashe a wannan kwanaki ta yadda kowa ita yake ji

Wakar tabi sahun irinsu wakar Umar m Shari wajen tashe a gari da cikin social media

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button