Adam A Zango “” Zance ya Kare “” Hausa New music video 2022

Sabuwar wakar mawaki kuma jarumi a kannywood mai suna (Zance ya kare ) anayiwa wakar kirari da wakar da jarumin yayi wacce tafi kowacce kida wanda za’a iya rawa musamman a gidan gala

Mawakin yana saran wannan wakar ta zama waka mafi shahara acikin wakokinsa kuma da alama ta dauki hanyar zama hakan

Domin duk tafi irin gambara dadai sauran wakokin sa da yayi acikin wannan shekarar

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button