Adam A Zango ( Kawalwainiya ) Latest Hausa Song music 2022

Sabuwar wakar mawaki Adam A zango mai suna “” Kawalwainiya “” wacce ta fito a yanzu kuma ta zagaya ko ina a fadin garinnan dama shafukan sada zumunta na zamani

Ansa wakar ajerin wakoki wa’yanda zasufi kowacce waka dadi a yayin zabar gwarzuwar shekara a 2022 kuma ana masa fatan lashe wannan wakar

Masoyan mawakin sunfi kowanne mawakin yawan masoya saboda shi yana film kuma yana waka shi yasa yafi kowa yawan masoya

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button