Adam A zango ( Karane ) Latest Hausa song music 2022

Sabuwar wakar Adam a zango mai suna “” Karyane “” wacce aka sake ta a wannan shekarar 2022 wakar tayi matukar dadi ga masoyan mawakin kuma a yanzu haka ta bazu agari ta yadda a ko ina ake jinya

Wakar yayita saboda yadda masoyansa suke ta damunsa cewa ya kamata yayi sabuwar waka wacce zata kara fito da karsashinsa

Adam yace ya bayyana wakar a matsayin bakandamiyarsa a wannan shekarar

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button