Adam A zango (HELLO💗) official New Hausa Song music 2022

Mawakin kannywood Adam a Zango ya saki Sabuwar waka mai Suna ( Hello 💗) wakar ta soyayya ce sosai kuma tana saka masoyansa farin ciki sosai matuka dan har a wajen bukukuwa ma itace waka mafi farin jini

Mawakin ma yakanji da wakar musamman idan ya ziyarci wajen wasa itace wacce yafiji a cikin taron mutane

Ta game gari harma da kasashen ketare wannan wakar dai tahau sahun wakoki masu dadi

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button