Adam a Zango “” Akwai Swag Clothing) Hausa New song Video 2022

Mawakin kannywood Adam A Zango ya saki Sabuwar wakarsa mai suna =Akwai Swag Clothing””” wakace wacce bidiyon ta yayi kyau kuma akayi rawa mai kyau sannan bugu da kari shi ne yahau wakarsa da kasan wanda daman haka masoya ke son gani

A dai wannan shekarar wannan wakar itace waka ta biyar wacce mawakin ya saki sannan kuma ita tafi sauran dadi

Ita wakar da ya shiga gasa da ita kuma yaci wannan gasar A farkon wannan watan na 2022

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button