Sani Ahmad (Abin Kauna) Latest Hausa music song video 2022

Sabuwar wakar sani Ahmad wacce ya sake ta a kwanan nan mai suna =Abin kauna; 2022 wakar tabi sahun wakokin sa irinsu saida ke dasu soyayya wajen dadi da kuma shiga zuciyoyin al’umma

Sannan anyi mata bidiyo me kyau wanda ake ganin ma kamar bidiyon wakar a wannan shekarar yafi na kowace waka fita

Wakar dai anyi barin malamai wa’yanda masoya zasu karu sosaiĀ  da irin baitocin da yayi acikin ta

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button