Kawu Dan Sarki “”Duniyar Masoya “official latest Hausa Song video 2022

Kawu dan sarki ya kara zuwan muku da wata sabuwar wakar sa mai suna (Duniyara masoya ) wacce ta hau sahun wakokin sa masu dadi na soyayya kuma ta disashe sauran

 

 

Wakar ta fita kuma taja hankali yadda ya dinga fitar da kalaman soyayya dukkan masoya suma su dinga karuwa da wakokin sa

 

Gaduk wmada ya saurari wannan wakar zai san mawakin kullum basirarsa karuwa take kuka da alama zai hau sahun irinsu hakisu breaker

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button