Hamisu Breaker (Makwauniyar Soyayya) latest Hausa song music 2022

Mawakin kannywood ya saki sabuwar waka da zafi zafinta mai suna “” makwauniyar soyayya”” 2022 ansake kuma a yanzu ta bazu Ako ina a gari hatta duk wata kafar sadarwa

 

 

An dade ana jiran wannan wakar sai Yanzu mawakin Allah yayi ya saketa waka ce dai me matukar dadi da daukar hankali

Wakar daga fari jinta kunsan ba karamar waka nace tunda daman mawakinne yayi tallanta da kansa

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button