Auta Mg Boy (Kena Gani a Farko) Latest Hausa music video 2022

Shahararren mawakin kannywood kawu Dan Sarki ya saki sabuwar wakarsa mai “Nuna ke Nagani A Farko “” 2022 a Wannan shekarar babu wata waka da aka dade ana jiran fitowar ta Kamar wannan wakar ta kawu dan sarki

 

Wakar har an fara maganganu akanta da kuma saka gasoshi saboda yadda wakar ta fita ga kuma kida me dadi

 

Adai wannan shekarar babu wata waka acikin wakokin mawakin mai daÉ—in wannan

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button