Ado Gwanja = Mai Kidan kujera; official New Hausa song video 2022

Sabuwar wakar Ado gwanja mai suna “” mai kidan kujera”” wacce aka sake ta yanzu yanzu kafin fitar wannan shekarar kuma wakar yanayi sosai saboda ansan mawakin da iya waka matuka

 

 

Wakar anyi mata kida sosai ta yadda dole ta shiga cikin ran mutane musamman ma yan mata da samari masu bibiyar waƙoƙin soyayya na zamani

 

An bayyana wakar me sigar wakar kujerar tsakar gida wacce tayi yayi a wancan lokacin na baya

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button