Adam A Zango ( GAMBARA ) NEW HAUSA MUSIC VIDEO 2022

Jarumin kuma mawakin Adam A Zango ya kara sakin sabuwar wakarsa mai suna “”Gambara” wacce a waccen shekarar ya taba sakin irinta sai gashi yanzu ma a bana ya kara sakin wata

 

Wakar saboda dadin da tayi shi yasa mawakin ya kara sakin wata wanda wakar bata isar masoyan mawakin kowa mararinta yake kidan ta yiyyi habaici acikin wakar ne

 

Har gobe mawakin zango bashi da wakar da yake tutiya da ita kamar gambara

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button