Abdallah Andaz=munzo tayaki Murna; official New Hausa music video 2022

Mawakin kannywood Abdallah Andaz ya kara sakar muku da sabuwar waka mai suna “Mtayaki murna ” wacce tayiwa masoyansa dadi sosai musamman ma abota zuwa gidan wasa

 

A yadda mawakin ya fitar da wakar dole tayiwa mutane dadi ganin yadda ya dage dukdan masoyansa

Sannan wakar ta shiga sahun wakokin masu tashe a shekarar 2022 kuma da alama zata kere wakokin soyayya da dama acikin wannan shekarar wasu sunce harta gaba

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button