Umar m Sharif “So Ya Shigeni”” Latest Hausa music Video 2022

Mawaki umar m Sharif ya saki sabuwar mai suna (So Ya Shigeni)  wacceta zamo waka ta biyu a shekarar nan wa’yanda ya saki lokaci daya wanda har acikin album dinsa yasa su

 

Wakar da tayi shura harda kasashen Afrika musamman Niger camaru Ghana da sauransu duk wannan wakar ta riskesu

A shekarar babu wata waka ta mawakin wacce mutane ke ribibinta kamar wannan wakar ta “So ya shigeni”

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button