Umar m Sharif (NAFADA ) official new Hausa song 2022

Mawakin kannywood mahadi de dogon zamani ya sake sakin wata zazzafar wakar mai suna ” Nafada ” waka mai sanyaya rai da kuma saka farin ciki musamman a zukatan masoya

 

Wakar gaduk wanda ya jita yasan wannan mawakin yana iya bakin kokarinsa dan ya nishadantar da masoya shi yasa a kullum yake kara yawan masoya acikin kannywwod dama mutanen gari

 

Wakar ita waka ta biyu da mawakin yace duk cikin wakokin sa yafi sonsu

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button