Kawu Dan Sarki “”Ali Ali “” New Hausa song musc Video 2022

Sabuwar wakar Kawu Dan Sarki mai suna (ALI ALI ) wacce aka sake ta kwana ɗaya daya wuce wacce kuma ta fito da farin jini a wajen mutane

 

 

Mawakin a kannywood yanzu babu shakka tauraruwarsa tana matukar haskaka saboda yadda yake sakin wakoki akai akai shi yasa mutane suke jin dadinssa

 

Kuma wannan wakar wake me dauke da kamar labari shi yasa mutane sukejin dadinta kuma ta hau sahun wakokin sa na shekarar 2022

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button