Kawu Dan Sarki “” ALAKARMU”” Latest Hausa music song 2022

Sabuwar wakar kawu Dan sarki mai suna “Alakarmu” wacce ya saki acikin kwanakin nan kuma ta karbi a wajen yan kannuwood da ma abota wakokin soyayya

Wakar tana matukar sanya masoya acikin farin ciki saboda sautinta kuma an bayyana ta a matsayin waka mafi shahara acikin wakokin sa

Wakar tabi sahun wakokinsa irin su ingallo da soni in soki wajen farin jini a wajen mutane

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button