Hamisu Breaker “” Zabon Kauna” Latest Hausa Song Video 2022

Mawakin kannywood Hakisu Breaker ya kara sakin sabuwar waka Mai suna (Zabon kauna ) 2022 wacce wakar tana da farin jini musamman a wajen yan gani kasheni na mawakin

 

Kuma waka ce wacce ake ganin kamar bazata yi dadi ba sai gashi ta bawa mutane mamaki inda saboda dadin wakar har a gidajen biki ita akafi yawan sawa

Wakar kuma taje har inda ba’a yi tunaniba ta zama waka ta daya da akafi ji

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button