Hamisu Breaker (So Makawo Me ) official Song Video 2022

Sabuwar wakar mawaki Hamisu Breaker mai suna “”So Makawo Ne “” wacce ta fito a wannan shekarar da muke ciki 2022 kuma wakace me matukar dadi da shiga ran masoya

Mawakin ya saka wakar ajirin wakokin sa masu dadi kuma inda yaje gidan wasa ko wajen biki itace wacce yafi rerawa

Daga fitowar wakar harta danne wakokinsa irinso jarumai da saida ke wakar akwaita da sanyin shiga rai

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button