Hamisu Breaker (SIRRINA) official New Hausa song Video 2022

Mawakin kannwood wato Hamisu Breaker ya saki sabuwar wakarsa mai suna “Sirri na”2022 wakar ta fito da zafinta da kuma farin jinin jama’a wanda a yanzu haka harta bazu ako ina a gari

 

 

Wakar gaduk wamda ya saurareta zai san  cewa ba ƙaramar baiwa Allah yayiwa mawaki Hamisu breaker ba  ganin yadda yayi amfani da basira

Wakar sai wanda ya saurara zai tabbatar da haka dan a yanzu a wayoyin hannu mutane wakar ce kawai yake tashe

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button