Abdallah Andaz “”ZOGALE”” Latest Hausa music Video 2022

Matashin mawakin Abdalla Andaz ya saki wata sabuwar waka mai suna (Zogale ) wakar da ka saketa a satin nan kuma ta zagaya ko ina a fadin kasar nan wanda mutane kejin dadinta kwarai dagaske

 

Wakar tayi dadi duk da wasu na cewa ai mawakin iya mawakin gidan galane to dai wannan wakar bata iya yan gidan gala bace saboda dadin da tayi

 

Harma wasu macewa wannan wakar da saita danne duk wata waka da ake ji acikin gidan wasanni

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button