Umar m Sharif (Karki Wuce )Latest Hausa Song video 2022

Matashin mawakin kannywood Umar m Shari ya saki zazzafar wakars mai suna “Karki Wuce”” sabuwar wakace wacce ta fito kuma ake jinta a duk kafafen yada labarai a yanzu itace gaba a duk wakoki

 

 

Shima mawakin ya bayyana wannan wakar a matsayin wakar da yake saran zataje har inda baya tunanin domin yace waka daya dade yana rubuta saboda yana so tayi dadi

Wakar zata iya dadewa ana jinta a guraren daban daban saboda yadda ta fito da zafinta

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button