Sani Ahmad ” Yar A Gadas ” New song original Video 2022

Sabuwar wakar sani Ahmad mai suna “Yar A Gdas ” wacce ya sake cikin satin nan kuma ta bazu acikin gari domin waka ce mai sauti da kuma malamai masu dadi

 

 

Mawakin yana tashe acikin masana’antar kannywood a yanzu domin idan kace irin su hamisu breaker tofa shine a gaba

 

Wannan wakar da yayi ta kara masa masoya da kuma farin jini dan wakar tayi dadi matuka gaya

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button